Mp3 Download : Malik Kwabson – Shakarannan
Gospel Minister Malik Kwabson pride us with a song titled Shakarannan
‘Shekarannan‘ is a prayerful song Believing and trusting this year will Be better than the past years
Our secret prays will turn into A public celebration…
We will take back what the wicked have stolen Reaping and harvesting in thousands
The Lord is making way Opening doors where no man can shoot. This year God will not pass us by in Jesus’s Name
Malik Kwabson Shakarannan
DOWNLOAD NOW!
Lyrics: Malik Kwabson ‘Shakarannan’
Ko kana sane…..
Yesu Yana kan yi abun alà jibi…….
Ko kina sane…..
Yesu Yana kan Jin aduwà r ki……
Shekaran nan, ba zai barmu ba albarkan sa zai Zo kaman rabo……(2*)
Zaya bude kofofi…..
Kofofi, kofofi….
Baba za ya bude kofofi….
Kofofi, kofofi, kofofi…
Ko kana sane….
Yesu Yana kan yi abun alà jibi……
Ko kaina sane…
Yesu Yana kan Jin aduwà r kai
..
Shekaran nan, ba zai barka ba
albarkan sa zai zo kaman rabo….
Shekaran nan ba zai bariki ba
Albarkan sa zai zo kaman rabo
Shekaran nan ba zai barimu ba
Albarkan sa zai zo kaman rabo
Zaya bude kofofi….
Kofofi, kofofi,
I’m counting on you (×4)
Jesus….Jesus ….Jesus…. Jesus